Main menu

Pages

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea tayi wuf da wani dan wasa



Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea FC tayi charaf da wani dan wasa baya daga kungiyar kwallon kafa ta Monaco Benoit Badiashile mai shekaru 21 dan kasar faransa.
 Ita dai kungiyar ta Chelsea tana fama da matsalar tsaron gidan ta ne saboda wasu zaratan Yan wasan ta suna fama da jinya.

 Yan wasan da suke jinya sun hada da Reece James, Ben chilwell dakuma Dan wasan ta Mai tsada Wanda ta sayo daga kungiyar Leicester fc wato Wesley fofana.

Comments